iqna

IQNA

Alfijir yana daya daga cikin lokuta na musamman da muminai ke samun guzuri da albarka ta hanyar addu'o'insu ga Allah. Wadannan lokuta na musamman a cikin watan Ramadan suna da muhimmanci biyu.
Lambar Labari: 3487176    Ranar Watsawa : 2022/04/16